KAKOYI PYTHON DA HAUSA – DAGA ZERO ZUWA PROFESSIONAL!
🚀 KAKOYI PYTHON DA HAUSA – DAGA ZERO ZUWA PROFESSIONAL! 💻
Kana son koyon programming amma kana ganin yana da wahala?
A AREWA EXPAND, muna koyar da Python da Hausa cikin sauƙi, tare da misalai da projects na zahiri.
📚 Abubuwan da za ka koya sun haɗa da:
✅ Python daga tushe
✅ Kivy & KivyMD (Android App Development)
✅ Django (Web Development)
✅ Google AdMob Monetization
✅ Yadda ake saka app a Google Play Store
✅ Hanyoyin samun kuɗi da apps
🎯 Ko ba ka taɓa yin coding ba, za ka iya farawa daga farko har ka zama ƙwararren developer.
💬 Ka rubuta "INA SO" a comments ko ka turo mana saƙo domin samun cikakken bayani.
AREWA EXPAND
Learn • Build • Earn
#Python #PythonDaHausa #Programming #Coding #AndroidDevelopment #Kivy #KivyMD #Django #GoogleAdMob #PlayStore #ArewaExpand #Tech #HausaTech #LearnBuildEarn
Comments
Post a Comment